<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><author>Funk, Joseph (1778-1862), Rippon, John (1751-1836)</author>
<hymn_number>14</hymn_number>
<title>Kada Ka Ji Tsoro Ko Ka Yi Fargaba Y14</title>
<lyrics>[V1]
 Kada ka ji tsoro ko ka yi fargaba
 Gama ni ne Allahnka, ina tare da kai
 Zan ƙarfafa ka, i, zan taimake ka
 {Da hannuna na dama
 Zan riƙe ka da ƙarfi,} 2X
 Da hannuna na dama za riƙe ka.</lyrics>
</song>